Welcome Guest Login or Signup
FLASHCHAT | INSTANT MESSENGER | BOOKMARK
| LANGUAGE:
 
LISTINGS HOME   MY LISTINGS   CREATE LISTING  
 
Classified Listings:

POSTED BY: richardjuwah
DATE: 12.04.2018
SUBJECT: Website for sale
LOCATION: lagos, Nigeria
A ranar Litinin kuma zamu kaiwa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ziyara

Hausa news

Tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin Soji, Ibrahim Basamasi Babangida yace Dattawa sun dade suna jagorancin kasar nan ya kamata su bawa matasa donsu jagoranci kasar suma

tsohon shugaban kasa babangida source;naij.com
tsohon shugaban kasa babangida
source;naij.com

Tsohon shugaban kasar ya bayyana hakane lokacin da kungiyar cigaban siyasa suka kai masa ziyara a fadarsa dake dake garin Minna – IBB ya bayyana cewa sun dade suna shawarar yanda za’a bawa matasa mulkin kasar nan tun shekarar 1989 Tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin Soji, Ibrahim Basamasi Babangida yace tsofaffi sun dade suna jagorancin kasar nan ya kamata su bawa matasa dama donsu jagoranci kasar suma daidai da yanda zamani ke tafiya. Tsohon shugaban kasar ya bayyana hakane, a ranar Lahadi, lokacin da kungiyar cigaban siyasa, mai lakabi da New Nageria, wadda Moses Siloko ke jagoranta, suka kai masa ziyara a gidansa dake dake garin Minna. IBB ya bayyana cewa sun dade suna shawarar yanda za’a bawa matasa mulkin kasar nan tun shekarar 1989 don kawo cigaba a kasar, amma Dattawa suka hana. IBB ya bayar da misali da Tsohon shugaban kasa Janar Yakubu Gowon, wanda ya mulki Najeriya da shekaru 30, wanda ya kokarta wurin hadin kan kasa da cigaban kasa baki daya wanda har yau ana cin moriyar aikinsa.

tsohon shugaban kasa babangida
source;naij.com

Tsohon shugaban kasar na mulkin Soji ya bayyana cewa yayi matukar farin ciki lokacin da yaji an kafa dokar bawa matasa damar yin mulki a majalisar zartarwa, yace “wasu daga cikinmu sun amince da wannan shawara kuma zasu mara mata baya”.

A ranar Litinin kuma zamu kaiwa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ziyara a gidansa dake Otta, daga bisani zamu wuce gurin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan tare da tsohon shugaban kasa Abdulsam Abubakar ziyar don suma susa tasu albarkar”, inji shi. yake dashi.

Hausa people

BBC Hausa

Labarai

kannywood

hausa film

hausa novels

hausa movies

hausa language

DW Hausa

Naij Hausa

rariya labarai

duniya*** LagosMeet.com ***